Dauda Lawal

Dauda Lawal
gwamnan jihar Zamfara

2023 -
Bello Matawalle
Rayuwa
Haihuwa Jihar Zamfara, 2 Satumba 1965 (58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Jami'ar Usmanu Danfodiyo
Makarantar Kasuwanci ta Harvard.
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Ma'aikacin banki da ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Dauda Lawal
gwmana Dauda Lawal tare da wasu govenoni Arewa

Dauda Lawal (an haife shi ne a ranar 2 ga watan Satumba shekara ta alif ɗari tara da sittin da biyar (1965). Miladiyya[1] Ma'aikacin banki ne kuma ɗan siyasa a Najeriya wanda shine zababben gwamnan jihar Zamfara.[2] An zabe shi ne a karkashin jam’iyyar PDP a zaben gwamnonin Najeriya da ya gabata a shekarar 2023, inda ya doke Gwamna Bello Matawalle na jam’iyyar APC.[3]

  1. Hamza, Bello (10 February 2022). "Dauda Lawal: Abubuwa 12 Game Da Dan Takarar PDP A Zamfara". Hausa leadership.ng. Retrieved 23 March 2023.
  2. "INEC declares PDP's Dauda Lawal winner of Zamfara governorship election" (in Turanci). The Sun news online.com. 21 March 2023. Retrieved 23 March 2023.
  3. Ibrahim Jargaba, Yusuf (21 March 2023). "Bello Matawalle ya fadi a zaben gwamnan Zamfara". DW.Hausa.Com. Retrieved 23 March 2023.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy